2 Chronicles 16:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan a shekara ta arba’in da ɗaya ta mulkinsa, Asa ya mutu ya kuma huta tare da kakanninsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَسَ يَمُتُ أَ شٜىٰكَرَا تَأَرْبَعِنْ دَ طَيَ تَمُلْكِنْسَ، يَكُواْمَ غَ كَاكَنِّنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Asa fa ya rasu bayan shekara biyu da ciwon, a shekara ta arba'in da ɗaya ta mulkinsa.