2 Chronicles 16:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ai, Kushawa da Libiyawa rundunar sojoji ne masu yawan gaske, suna kuma da kekunan yaฦi da mahayan dawakai masu yawa ฦwarai. Amma duk da haka, saboda ka dogara ga Ubangiji, ya kuwa ba da su cikin hannunka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุชููููุงฺูขููู ุฏู ูู ููุจููู ู
ูุงุณููููููู ุบูุณูููููฐููููฐุ ุณูููุฏู ููููฐูููููู ุฏููุงููู ููููุงฺงู ุฏู ู
ูุงุณู ูููููู ุฏููููู ุฏูููููุ ุนูู
ููุง ุฏููู ุฏู ููููููุณูุ ุณูุจููุงูุฏู ููุฏููุงูุบูุฑู ุบู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููุจูุงุดูููฐุณู ุงูููููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, Habashawa da Libiyawa rundunar sojoji ne masu yawan gaske, suna kuma da karusai da mahayan dawakai masu yawa ฦwarai. Amma duk da haka, saboda ka dogara ga Ubangiji, sai ya bashe su a hannunka.