2 Chronicles 17:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tsoron Ubangiji ya kama dukan masarautun ƙasashen da suke kewaye da Yahuda, har ba su yi yaƙi da Yehoshafat ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڟُواْرُوانْ يَهْوٜىٰهْ يَكَامَ دُكَنْ أَلْعُمَّنْ دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ ڧَسَرْ يَهُودَ، سَبُواْدَ حَكَ بَسُ كَٰوُاْ مُسُ يَاڧِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsoron Ubangiji kuwa ya kama dukan mulkokin ƙasashen da suke kewaye da Yahuza, har ba su iya fāɗa wa Yehoshafat da yaƙi ba.