2 Chronicles 17:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kuma tanade-tanade masu yawa a garuruwan Yahuda. Ya kuma ajiye gogaggu mayaƙa a Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ أَجِيَرْ كَايَ سُواْسَيْ أَغَرُضُوً يَهُودَ؞ يَكُمَسَا سُواْجُواْجِنْ دَ سُكَ عِيَ يَاڧِ سُواْسَيْ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana kuwa da manya manyan wuraren ajiya a biranen Yahuza. Yana kuma da gwarzayen sojoji masu yawa a Urushalima.