2 Chronicles 17:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne suka yi wa sarki hidima, ban da waɗanda aka sa a biranen katanga ko’ina a Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ نٜىٰ سُواْجُواْجِنْ دَسُكٜىٰيِ وَسَرْكِے عَيْكِ أَ عُرُوشَلِيمَ، بَنْدَ وَطَنْدَ يٜىٰهُواْشَڢَتْ يَكَكَّڢَسُ عَبِرَنٜىٰنْ كَتَنْغَ أَدُكَنْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan suke yi wa sarki hidima, banda waɗanda sarki ya sa a birane masu kagara ko'ina a Yahuza.