2 Chronicles 17:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji kuwa yana tare da Yehoshafat domin a shekarunsa na farko-farko ya yi tafiya a hanyoyin da kakansa Dawuda ya bi. Bai nemi shawarar Ba’al ba
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَا كَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰدَ يٜىٰهُواْشَڢَتْ غَمَا دَ ڢَارِ يَايِ تَڢِيَ أَهَنْيَرْ بَابَنْسَ دَاوُدَ؞ بَيْ يِسُجَّدَ غَ غُنْكِ بَعَلْ بَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa yana tare da Yehoshafat saboda ya bi halin tsohonsa da ya yi da fari, bai kuwa nemi Ba'al ba.