2 Chronicles 17:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya kafa mulkin a ฦ™arฦ™ashin ikonsa; dukan Yahuda kuwa suka kawo kyautai wa Yehoshafat, ta haka ya yi arziki sosai da kuma girma.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุง ุดู ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุฑูฺงููˆุงู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒู ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุž ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุณููƒูŽ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู‡ูŽุฑูŽุงุฌู ุบูŽ ูŠูœู‰ูฐู‡ููˆุงู’ุดูŽฺขูŽุชู’ุž ูŠูŽูƒููˆูŽ ุณูŽุงู…ู ุฏููˆูƒููŠูŽ ุฏูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka ne Ubangiji ya ba shi ikon riฦ™on wannan mulki. Yahuza duka kuwa ta kawo wa Yehoshafat haraji, ya kuwa zama riฦ™aฦ™ฦ™en mai dukiya, wanda kuma ake girmamawa.