2 Chronicles 17:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuciyarsa ta duƙufa ga hanyoyin Ubangiji, bugu da ƙari, ya kawar masujadan kan tudu da ginshiƙan Ashera daga Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْشَڢَتْ يَمِيڧَ كَنْسَ غَ بِنْ حَنْيَرْ يَهْوٜىٰهْ ؞ دُواْمِنْ حَكَ يَكَوَرْدَ وُرَارٜىٰنْ سُجَّدَ دَ بَسُ دَاثٜىٰبَ دَ كُمَ غُمَكَنْ أَشٜىٰرَ دَغَ ڧَسَرْ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zuciyarsa ta ƙarfafa cikin al'amuran Ubangiji. Ya kawar da masujadai, da Ashtarot daga ƙasar Yahuza.