2 Chronicles 18:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan sauran annabawan suka yi irin annabcin nan. Suka ce, โ€œA haura zuwa Ramot Gileyad a yi nasara, gama Ubangiji zai ba da shi cikin hannun sarki.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ู’ ุณููƒูŽูŠู ุชูŽุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจู’ุซู ุงู•ูุฑู ุทูŽูŠูŽ ุณูู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุงู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽู‡ูŽูˆู’ุฑูŽ ุฐููˆูŽุง ุฑูŽู…ููˆุงุชู’ ุบูู„ูœู‰ูฐูŠูŽุฏู’ ูƒูŽูŠู ู†ูŽุตูŽุฑูŽุง! ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ ุจูŽุงุดูœู‰ูฐุณู ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan annabawa kuma suka yi annabci, suna cewa, โ€œKa haura zuwa Ramot-gileyad ka ci nasara, gama Ubangiji zai ba da ita a hannun sarki.โ€