2 Chronicles 18:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan Mikahiya ya amsa, โ€œNa ga dukan Israโ€™ila sun warwatsu a kan tuddai kamar tumakin da ba su da makiyaya, kuma Ubangiji ya ce, โ€˜Waษ—annan mutane ba su da maigida. Bari kowanne yฤƒ tafi gida cikin salama.โ€™โ€†โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ู…ููƒูŽูŠูŽ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ยซู†ูŽุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุงู”ูŽูˆูŽุฑู’ูˆูŽฺŸูœู‰ูฐ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุชูุฏู‘ูŽูŠู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุชูู…ูŽูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽุงุณูุฏูŽ ู…ูŽูƒููŠูŽุงูŠูุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐุŒ โ€นูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽุงุณูุฏูŽ ุดููˆุบูŽุจูŽุงุŒ ุจูŽุฑู ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ูŠูŽูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽ ู„ูŽุงฺขููŠูŽุžโ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mikaiya kuwa ya ce, โ€œIna ganin dukan Isra'ilawa a warwatse bisa tsaunuka, kamar tumakin da ba su da makiyayi. Ubangiji kuma ya ce, โ€˜Waษ—annan ba su da makiyayi, bari dukansu, kowa ya koma gidansa da salama.โ€™ โ€