2 Chronicles 18:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Isra’ila ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka cewa bai taɓa yin annabci wani abu mai kyau game da ni, in ba masifa ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثٜىٰ وَ يٜىٰهُواْشَڢَتْ «غَاشِ، بَنْ ڢَطَا مَكَبَ؟ وَنَّنْ بَذَيْ يِ أَنَّبْثِ مَيْݣَوْ عَكَيْنَبَ، سَيْدَيْ مَسِيڢَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Isra'ila fa ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka ba, cewa ba zai yi annabcin alheri game da ni ba, sai na rashin alheri?”