2 Chronicles 18:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarshe, wani ruhu ya zo gaba, ya tsaya a gaban Ubangiji ya ce, ‘Zan ruɗe shi.’ “ Ubangiji ya yi tambaya, ‘Ta wace hanya?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَڧَرْشٜىٰ سَيْ وَنِ رُوحُ يَڢِتُواْ يَڟَيَ أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ ‹ذَنْ لَلَّشٜىٰشِ؞› «يَهْوٜىٰهْ يَأَمْسَ مَسَ يَثٜىٰ، ‹تَيَيَا ذَاكَ عِيَ؟›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani ruhu ya zo ya tsaya a gaban Ubangiji, ya ce, ‘Ni zan ruɗe shi.’ Sai Ubangiji ya ce masa, ‘Ta ƙaƙa?’