2 Chronicles 18:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ya ce, ‘Zan tafi in zama ruhun ƙarya a bakunan dukan annabawansa.’ “ Ubangiji ya ce, ‘Za ka yi nasara a ruɗinsa. Ka tafi, ka yi haka.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«رُوحٌ يَثٜىٰ مَسَ، ‹ذَنْ تَڢِے إِنْ ذَمَ رُوحٌ ڧَضْيَا عَبَاكِنْ دُكَنْ أَنَّبَاوَنْسَ؞› « يَهْوٜىٰهْ يَا ثٜىٰ، ‹تُواْ، ذَاكَ لَلَّشٜىٰشِ، كَتَڢِے كَيِ حَكَنَنْ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce, ‘Zan tafi in zama ruhun ƙarya a bakin dukan annabawansa.’ Sa'an nan Ubangiji ya ce, ‘To, za ka ruɗe shi har ka yi nasara. Je ka, ka yi haka nan.’