2 Chronicles 18:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“To yanzu, Ubangiji ya sa ruhun ruɗu a bakunan waɗannan annabawanka. Ubangiji ya ƙayyade masifa dominka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مِكَيَ يَثٜىٰ «دُواْمِنْ حَكَ يَهْوٜىٰهْ يَسَا وَ أَنَّبَاوَنْكَ رُوحٌ ڧَضْيَا عَبَاكِنْسُ دُواْمِنْ يَهْوٜىٰهْ يَا رِغَا يَا ڢَطَا شِرِنْسَ نَمَسِيڢَ دُواْمِنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Saboda haka Ubangiji ya sa ruhun ƙarya a bakunan annabawanka, gama Ubangiji ya faɗa, masifa za ta same ka.”