2 Chronicles 18:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Zedekiya ɗan Kena’ana ya haura ya mari Mikahiya a fuska. Ya ce, “Ta wace hanya ce ruhun Ubangiji ya fita daga gare ni ya zo ya yi magana da kai?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ صَدِڧِيَ طَنْ كٜىٰنَعَنَ يَتَاشِ يَمَرِ مِكَيَ عَكُمَتُ يَثٜىٰ «تَوَثٜىٰ حَنْيَ رُوحٌ يَهْوٜىٰهْ يَبِے سَعَدَّ يَبَرْ نِے دُواْمِنْ يَيِ مَغَنَ دَكَيْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Zadakiya ɗan Kena'ana, ya matso ya mari Mikaiya a kumatu ya ce, “Ta wace hanya ruhun Ubangiji ya fita daga gare ni ya zo ya yi magana da kai.”