2 Chronicles 18:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan sarkin Isra’ila ya umarta, “Ɗauki Mikahiya ku aika da shi zuwa ga Amon mai mulkin birni da kuma ga Yowash ɗan sarki,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَرْكِے أَهَبْ يَعُمَرْتَ عَكَامَ مِكَيَ عَكَيْشِ وُرِنْ أَمُوانْ شُوغَبَنْ بِرْنِنْ دَ كُمَ وُرِنْ يُواْوَشْ طَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sarkin Isra'ila ya ce, “Ku kama Mikaiya, ku komar da shi wurin Amon mai mulkin birnin, da yarima Yowash.