2 Chronicles 18:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ku ce ga abin da sarki ya ce, ‘Ku jefa wannan mutum a kurkuku kada kuma ku ba shi wani abu sai dai burodi da ruwa har sai na dawo lafiya.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ ڢَطَا مُسُ ثٜىٰوَ سُسَا مِكَيَ عَكُرْكُكُ سُدِنْغَ بَاشِ ضُوَ ظَلَّ دَ طَنْ غُرَاسَ حَرْ سَيْ يَدَاوُاْ لَاڢِيَ دَغَ يَاڧِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ce, ‘Sarki ya ce ku sa wannan mutum a kurkuku, ku ciyar da shi da ɗan abinci da ruwa kaɗan har in komo lafiya.’ ”