2 Chronicles 18:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Isra’ila ya ce wa Yehoshafat, “Zan ɓad da kama in shiga yaƙin, amma ka sa kayanka na sarauta.” Saboda haka sarkin Isra’ila ya ɓad da kama ya shiga cikin yaƙin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے أَهَبْ يَثٜىٰوَ يٜىٰهُواْشَڢَتْ «ذَنْ ثَنْجَ كَمَنِّنَ إِنْ شِغَ ڢِيلِنْ يَاڧِ، عَمَّا كَيْ كَسَا رِيغُنَنْكَ نَسَرْكِے؞» سَعَنً سَرْكِے أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثَنْجَ كَمَنِّنْسَ يَشِغَ ثِكِنْ يَاڧِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Isra'ila ya ce wa Yehoshafat, “Zan ɓad da kama, in shiga yaƙi, amma kai, sai ka sa rigunanka.” Sarkin Isra'ila kuwa ya ɓad da kama, suka shiga yaƙi.