2 Chronicles 18:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wani ya harba kibiya haka kawai, sai kibiyar ta sami sarki Ahab na Isra’ila a kafaɗa tsakanin rigar yaƙinsa na ƙarfe da ƙarfen ƙirjinsa. Sai sarki ya ce wa mai tuƙan keken yaƙi, “Juya ka fitar da ni daga wurin yaƙin. An ji mini rauni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَنِ سُواْجَنْ سُورِيَ يَهَرْبَ كِبِيَرْسَ أَ حَكَ كَوَيْ، سَيْ كِبِيَرْ تَشِغَ جِكِنْ سَرْكِے أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ دَيْدَيْ عِنْدَ سَاشٜىٰ بِيُ نَرِغَرْ ڧَرْڢٜىٰنْسَ سُكَ حَطُ؞ سَيْيَثٜىٰ وَمَيْ تُوڧِنْ كٜىٰكٜىٰنْ دُواْكِنْسَ «كَجُويَا كٜىٰكٜىٰنْ كَڢِتَرْ دَنِے دَغَ وُرِنْ يَاڧِنْ، غَمَا أَنْيِمِنِ رَوْنِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma wani mutum ya harba kibiya haka kawai, ya sami Sarkin Isra'ila a mahaɗin kafaɗa. Sai sarkin ya ce wa wanda yake korar karusarsa, “Juya ka fitar da ni daga wurin yaƙin, gama an yi mini rauni.”