2 Chronicles 18:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk yini yaฦi ya yi ta cin gaba, sarkin Israโila kuwa ya jingina kansa a cikin keken yaฦinsa yana duban Arameyawa har yamma. Saโan nan a fฤษuwar rana sai ya mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููููู ุฑูุงููุฑู ูููู ููุงฺงููู ูููู ุฐูุงฺขู ุณููุงูุณูููุ ุณูุฑููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููู
ู ููุฌูููโุบููู ุฌูููููุณู ุนูุซููููู ููููฐููููฐูู ุฏููุงูููููุณู ูููู ฺขูุณูููููุชูุฑู ุณููุฑูููุงููููุ ุฏู ฺขูุงุทูููุฑู ุฑูุงูู ุณููู ููู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ran nan yaฦin ya tsananta, Sarkin Isra'ila kuma ya jingina a cikin karusarsa, yana fuskantar Suriyawa har maraice, rana na fฤษuwa yana rasuwa.