2 Chronicles 18:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yehoshafat ya yi tambaya ya ce, “Babu wani annabin Ubangiji a nan da za mu tambaya?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ يَسَاكٜىٰ ثٜىٰوَ «بَابُوَنِ أَنَّبِنْ يَهْوٜىٰهْ وَنْدَ ذَامُ سَاكٜىٰ تَمْبَيَرْسَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Yehoshafat ya ce, “Ba wani annabin Ubangiji a nan wanda za mu tambaye shi kuma?”