2 Chronicles 18:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sarkin Isra’ila ya kira ɗaya daga cikin ma’aikatansa ya ce, “A kawo Mikahiya ɗan Imla nan da nan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے أَهَبْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَكِرَا وَنِ دَغَ ثِكِنْ دَتَّاوَنْسَ يَثٜىٰ «كَيِمَظَا كَكَٰوُاْ مِكَيَ طَنْ إِمْلَ أَنَنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sarkin Isra'ila ya kira wani jarumi ya ce masa, “Maza ka kawo Mikaiya ɗan Imla.”