2 Chronicles 19:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmariya, babban firist, shi ne zai shugabance ku a kan dukan alโamuran da suke na wajen Ubangiji, Zebadiya ษan Ishmayel kuwa, shugabanku a kan dukan alโamuran da suka shafi sarki, Lawiyawa kuma za su zama a matsayin manya a gabanku. Ku yi abubuwa da ฦarfin hali, bari kuma Ubangiji yฤ kasance tare da masu yin gaskiya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุบูุงุดูุ ุงููู
ูุฑููู ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชูููููฐ ุฐููู ุดููุบูุจูููุซูููฐูู ุนููููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููุดูุงฺขู ุฐูููุซูููฐูู ููููููููฐูู ุ ุธูููฐุจูุฏููู ุทููู ุงููุณูู
ููฐุนููููุ ุดููุบูุจููู ุบูุฏููู ูููููุฏู ููููฐ ุฐููู ุดููุบูุจูููุซูููฐูู ุนููููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููุดูุงฺขู ุฐูููุซูููฐูู ู
ูููููุ ููููููุงููุง ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ู
ูุงุณู ุชูููู
ููููุงูููู ููู
ูุณูู
ููููุ ูููู ฺงูุฑฺูขููู ุญููู ุซููููู ุญูุฏูู
ูุฑูููุ ุจูุฑู ููููููููฐูู ููููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุนูููููุชู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูููุฏูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amariya, babban firist, shi ne zai shugabance ku a kan dukan al'amuran da suke na wajen Ubangiji. Zabadiya, ษan Isma'ilu mai mulkin gidan Yahuza, shi ne shugabanku a kan dukan al'amuran da suke na wajen sarki. Lawiyawa kuwa su zama muhimman ma'aikatanku. Kada ku ji tsoro a cikin aikinku, Ubangiji kuwa ya kasance tare da masu gaskiya.โ