2 Chronicles 19:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehoshafat ya zauna a Urushalima, ya kuma fita yana shiga cikin mutane daga Beyersheba zuwa ฦasar tudun Efraim ya kuma juyar da su ga Ubangiji Allah na kakanninsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููฐูููุงูุดฺูขูุชู ููุฐููููู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุนูู
ููุง ููุฏูููโุบู ฺขูุชููุงููู ุฐูููุง ููุฑููู ุฌูู
ูุนูุฑูุณูุ ุชูููุฏูุบู ุบูุฑููู ุจูููฐููููฐุฑูุดูููฐุจู ุญูุฑู ุฐูููุง ูููููููู ุชูุฏูููู ุงฺููขูุฑูููู
ูุ ุฏููุงูู
ููู ูููููุงูู
ูุฑู ุฏูุณูู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoshafat ya yi zamansa a Urushalima, ya sฤke shiga jama'a, tun daga Biyer-sheba har zuwa ฦasar tuddai ta Ifraimu, ya komar da su zuwa wurin Ubangiji, Allah na kakanninsu.