2 Chronicles 19:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya faɗa musu, “Ku lura da abin da kuke yi, gama shari’ar da kuke yi ba ta mutum ba ce, amma ta Ubangiji ce, yana tare da ku sa’ad da kuke yanke shari’a.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْشَڢَتْ يَثٜىٰ وَمَاسُ شَرِيعَ «كُلُورَ سُواْسَيْ دَ أَبِنْدَ ذَاكُيِ؞ غَمَا شَرِيعَرْ دَ كُكٜىٰيِ بَتَمُتُمْ بَثٜىٰ، عَمَّا تَ يَهْوٜىٰهْ ثٜىٰ؞ يَنَ تَرٜىٰدَكُو سَعَدَّ كُكٜىٰ يَنْكَ شَرِيعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce wa alƙalan, “Ku lura da abin da kuke yi, gama shari'ar da kuke yi ba ta mutum ba ce, amma ta Ubangiji ce, yana tare da ku sa'ad da kuke yanke shari'a.