2 Chronicles 2:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Solomon ya ba da umarni don a gina haikali domin sunan Ubangiji da kuma fada wa kansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُلَيْمَٰنُ كُوَ يَيِ نِيَّ يَغِنَ غِدَا دُواْمِنْ أَغِرْمَمَ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ ، يَكُمَ غِنَاوَا كَنْسَ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Sulemanu ya yi niyya a ransa zai gina Haikali saboda sunan Ubangiji, ya kuma gina wa kansa fāda.