2 Chronicles 2:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yanzu fa, bari ranka yă daɗe, yă aiko wa bayinsa alkama da sha’ir da kuma man zaitun da ruwan inabin da ka alkawarta,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«تُواْ، يَنْذُ، يَا مَيْغِرْمَ، سَيْ كَعَيْكَ دَ أَلْكَمَ دَ حَڟِنْ بَلٜىٰ دَ مَيْ دَ ضُوً إِنَبِنَّنْ يَدَّ كَيِ أَلْڧَوَرِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, yanzu, sai ka aiko wa barorinka da alkama, da sha'ir, da mai, da ruwan inabi kamar yadda ka alkawarta.