2 Chronicles 2:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaboda haka sai ka aiko mini da mutum wanda ya gwanince a aiki da azurfa, tagulla, baฦin ฦarfe, da kuma shunayya, da garura, da shuษษan zare, da wanda kuma ya gwanince da aikin sassaฦa, domin yฤ yi aiki tare da gwanayen mutane da nake da su a Yahuda da Urushalima, waษanda mahaifina Dawuda ya tanada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏููุงูู
ููู ุญูููุ ุจูุฑู ููุนููููู ู
ููู ุฏู ู
ูุชูู
ู ููููุฏู ูู ุนููู ุนููููู ุฏู ุธููููุงุฑููู ุฏู ุงููุธูุฑฺูขูุง ุฏู ฺงูุฑฺูขูููฐูู ุชูุบูููู ุฏู ุจฺูงููู ฺงูุฑฺูขูููฐ ุฏู ููู
ู ุธูุฑูููฐูู ุณูุงฺงู ู
ููู ููููุฑู ุฌูุฑู ุบูุฑููุฑูุง ุฏู ู
ููู ููููุฑู ุฌูุง ุฏู ู
ููู ููููุฑู ุถููู ุจูููุ ููููุฏู ููููู
ู ุนููู ุฐูุงูู ุฐูุงูู ุนููููู ููุชููููุงู ุฏู ฺงูุฑฺูขูููฐุ ุงูููู ุณููุงู ููููุณูููุซูููฐ ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ู
ูุงุณู ุนูููููุฑู ุนููููููู ุญูููู ุงูู ูููููุฏู ุฏู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููุชููุงู ุณูู ููุทูููุฏู ุจูุงุจููู ุฏูุงููุฏู ููุฐูุงูปูุง ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai ka aiko mini da mutum wanda ya gwanance a kan aiki da azurfa, da tagulla, da baฦin ฦarfe, da kuma shunayya, da garura, da shuษษan zare, da wanda kuma ya gwanance da aikin sassaฦa, domin ya yi aiki tare da gwanayen mutane da nake da su a Yahuza da Urushalima, waษanda tsohona Dawuda ya kawo.