2 Chronicles 20:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yau ga yadda suke so su biya mu. Su suke so su kore mu daga ƙasar da ka ba mu gādo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، دُوبِے يَدَّ سُكٜىٰسُواْ سُسَاكَ مَنَ! سُو سُكٜىٰسُواْ سُكُواْرٜىٰمُ دَغَ ڧَسَرْدَ كَبَامُ غَادُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dubi irin sakayyar da suka zo su yi mana, so suke su kore mu daga mallakarka, wanda ka gādar mana.