2 Chronicles 20:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Allahnmu, ba za ka hukunta su ba? Gama ba mu da ฦarfin fuskantar wannan babbar rundunar da take so ta yaฦe mu. Ba mu san abin da za mu yi ba, mu dai mun zuba maka ido.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุงูููููู ููู
ูุ ุจูุฐูุงูู ุญูููููุชูุณูุจูุ ุบูู
ูุง ุจูุงู
ู ุฏู ฺงูุฑฺูขููู ุฏู ุฐูุงู
ููู ููุงฺงู ุฏู ูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููููู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฐูููุง ู
ููู ุฏู ููุงฺงูุ ุจูู
ูุณููู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงู
ูููุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุงููุบูุฑูููฐูู ู
ูููููฐ ุธูุจู ุนูุฏููุงู ุฏููุงูู
ููู ููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allahnmu, ba za ka hukunta su ba? Ba mu da ฦarfin da za mu yi yaฦi da wannan babban taro da suke zuwa su yi yaฦi da mu. Mun rasa abin da za mu yi, amma a gare ka muke zuba ido.โ