2 Chronicles 20:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba lalle ba ne ku yi wannan yaฦi. Ku dai, ku ja dฤgฤ, ku tsaya kurum ku ga nasarar da Ubangiji zai ba ku, ya Yahuda da Urushalima. Kada ku ji tsoro; kada ku karai. Ku fito don ku fuskance su gobe, Ubangiji kuwa zai kasance tare ku.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจููููููููฐ ุฐูุงูููู ููุงฺงููู ุจูุ ููู ุฏููู ูููู ุดูุฑููู ููุงฺงููู ููููููุ ฺููููขู ููููููุ ฺููููู ุซูููุ ููุบู ููุฏูู ููููููููฐูู ุฐููู ููููุตูุฑูุง ุฏููุงูู
ูููููุ ููุง ููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงู ูููุงู ฺููขูุฏูู ุฐููุซูููุงุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏููููุ ุบููุงูุจูููฐ ฺููขูุชู ูููู ููุงฺงู ุฏูุณูู!โบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ku za ku yi wannan yaฦi ba, ku dai, ku jฤ dฤga, ku tsaya kurum ku ga nasarar da Ubangiji zai ciwo muku, ya Yahuza da Urushalima. Kada ku ji tsoro ko ku razana, gobe ku fita ku tsaya gฤba da su, gama Ubangiji yana tare da ku.โ โ