2 Chronicles 20:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehoshafat ya rusuna da fuskarsa har ƙasa, dukan mutanen Yahuda da Urushalima suka fāɗi rubda ciki suka yi sujada a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ يَرُسُنَ دَ ڢُسْكَرْسَ حَرْ ڧَسَا؞ حَكَ مَا دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ يَهُودَ دَ مَذَوْنَنْ عُرُوشَلِيمَ سُكَيِ؞ سُكَيِ وَ يَهْوٜىٰهْ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoshafat fa ya sunkuyar da kansa ƙasa, dukan Yahuza da mazaunan Urushalima kuma suka fāɗi ƙasa a gaban Ubangiji, suna masa sujada.