2 Chronicles 20:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta huɗu sai suka taru a Kwarin Beraka, inda suka yabi Ubangiji. Wannan ne ya sa ake kiransa Kwarin Beraka har wa yau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَهُطُ سُواْجُواْجِنْ يَهُودَ سُكَ تَارُ أَ ݣُورِنْ بٜىٰرَكَ، سُكَ يَبِے يَهْوٜىٰهْ ؞ سَبُواْدَ حَكَ عَكٜىٰ كِرَنْ وُرِنْ ݣُورِنْ بٜىٰرَكَ، وَتُواْ ݣُورِنْ أَلْبَرْكَ، هَرْوَيَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka taru a kwarin Beraka, wato albarka, a rana ta huɗu, a nan suka yabi Ubangiji. Don haka har wa yau ake kiran wurin, “Kwarin Beraka.”