2 Chronicles 20:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka shiga Urushalima suka shiga haikalin Ubangiji da kiɗin molaye da sarewa da kuma garayu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ شِغُواْ عُرُوشَلِيمَ سُكَ تَڢِے غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ سُنَ كَطٜىٰ كَطٜىٰنْ غَرَايَ دَ مُواْلُواْ، سُنَ كُمَ بُوسَ كَكَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka shigo Urushalima da molaye da garayu, da ƙaho zuwa Haikalin Ubangiji.