2 Chronicles 20:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka Yehoshafat ya yi mulki a bisa Yahuda. Yana da shekara talatin da biyar sa’ad da ya zama sarkin Yahuda, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara ashirin da biyar. Sunan mahaifiyarsa Azuba ce, ’yar Shilhi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْشَڢَتْ يَيِ مُلْكٍ يَهُودَ؞ يَنَ دَ شٜىٰكَرَا تَلَاتِنْ دَ بِيَرْ سَعَدَّ يَڢَارَ مُلْكِ؞ يَيِ مُلْكِ أَ عُرُوشَلِيمَ شٜىٰكَرَا عَشِرِنْ دَ بِيَرْ؞ سُونَنْ مَامَرْسَ أَظُبَ یَرْ شِلْهِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoshafat ya yi mulkin Yahuza. Yana da shekara talatin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki a Urushalima shekara ashirin da biyar. Sunan tsohuwarsa Azuba, 'yar Shilhi.