2 Chronicles 20:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi tafiya a hanyoyin mahaifinsa Asa bai kuwa kauce daga gare su ba; ya yi abin da yake daidai a gaban Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ تَڢِيَ أَ حَنْيَ مَيْݣَوْ كَمَرْ بَابَنْسَ أَسَ، بَيْ كَوْثٜىٰبَ؞ يَيِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya bi tafarkin tsohonsa, Asa, bai kuwa kauce ba, ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji.