2 Chronicles 20:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran ayyukan mulkin Yehoshafat, daga farko zuwa ฦarshe, an rubuta su a tarihin Yehu ษan Hanani, waษanda aka rubuta a littafin sarakunan Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุฑููู ุงููููููููู ููููฐูููุงูุดฺูขูุชู ุฏูุบู ฺขูุฑููููุงู ุญูุฑู ฺงูุฑูุดูููฐุ ุณููู ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุนูุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ููููฐููู ุทููู ููููููุ ุณููู ููู
ู ุงููุฑูุจููุซูููฐ ุซููููู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ุณูุฑูุงูููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Yehoshafat, daga farko zuwa ฦarshe, an rubuta su a littafin tarihin Yehu ษan Hanani, wanda aka rubuta a littafin sarakunan Isra'ila.