2 Chronicles 20:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga baya, Yehoshafat sarkin Yahuda ya haɗa kai da Ahaziya sarkin Isra’ila, wanda yake da laifin mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ وَنَّنْ سَيْ سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ نَ يَهُودَ يَيِ أَبُواْكَنْتَكَ دَ سَرْكِے أَهَظِيَ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ تَهَكَ يَعَيْكَتَ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka sai Yehoshafat, Sarkin Yahuza, ya haɗa kai da Ahaziya Sarkin Isra'ila, wanda ya aikata mugunta.