2 Chronicles 20:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Yahuda suka taru gaba ษaya don su nemi taimako daga wurin Ubangiji, tabbatacce suka fito daga kowane garin Yahuda don su neme shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐ ุฏูุบู ุฏููููู ุบูุฑูุถููู ูููููุฏู ุณููู ุชูุชููุงุฑู ุงูู ุนูุฑููุดููููู
ู ุฏููุงูู
ููู ุณูููููฐู
ู ฺููขููู ููููููููฐูู ุณููู ุถููุงฺูงููุงูู ุชูููู
ููููุงู ุฏูุบู ููุฑูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahuza suka tattaru don su nemi taimako daga wurin Ubangiji. Daga cikin dukan biranen Yahuza, mutane suka zo don su nemi Ubangiji.