2 Chronicles 20:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Allahnmu, ba kai ba ne ka kore mazaunan wannan ฦasa a gaban mutanenka Israโila ka kuma ba da ita har abada ga zuriyar Ibrahim abokinka?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุงูููููู ููู
ูุ ุจูููููููููฐ ูููููุงูุฑู ู
ูุฐููููููู ฺงูุณูุฑู ูููู ุงููุนูุฏููุงูู ู
ูุชูููููฐูููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุจูุ ุจููููู ููู
ู ููุจูุง ุฐูุฑูููุฑู ุงููุจููุงููููููู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุบูุงุฏููุงูู ฺงูุณูุฑู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya Allahnmu, kai ne ka kori jama'ar ฦasan nan a gaban jama'arka Isra'ila, ka kuma ba da ita har abada ga zuriya masoyinka Ibrahim.