2 Chronicles 21:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehoshafat ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi tare da su a Birnin Dawuda. Sai Yehoram ɗansa ya gāje shi a matsayin sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْشَڢَتْ يَكُواْمَ غَ كَاكَنِّنْسَ، عَكَ كُمَ بِنّٜىٰشِ عَبِرْنِنْ دَاوُدَ؞ سَيْ طَنْسَ يٜىٰهُواْرَمْ يَغَاجٜىٰشِ يَذَمَ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yehoshafat ya rasu, aka binne shi a birnin Dawuda tare da kakanninsa, ɗansa kuma ya gāji gadon sarautarsa.