2 Chronicles 21:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ka yi tafiya a hanyoyin sarakunan Isra’ila, ka sa Yahuda ya kauce, ka kuma sa mutanen Urushalima suka yi karuwanci, kamar yadda gidan Ahab ta yi. Ka kuma kashe ’yan’uwanka, membobi gidan mahaifinka, mutanen da suka fi ka kirki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْمَكُوانْ حَكَ، كَابِے حَنْيَرْ سَرَاكُنَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، كَاسَا مُتَنٜىٰنْ عُرُوشَلِيمَ دَ مَذَوْنَنْ يَهُودَ سُكَ شِغَ رَشِنْ أَمِنْثِ كَمَرْ يَدَّ غِدَنْ أَهَبْ سُكَسَا إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَيِ وَ يَهْوٜىٰهْ رَشِنْ أَمِنْثِ؞ كَكُمَ كَشٜىٰ یَنْعُوَنْكَ وَطَنْدَ بَابَنْكُ طَيَ نٜىٰ، وَطَنْدَ سُكَڢِيكَ كِرْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma ka bi irin halin sarakunan Isra'ila, har ka sa Yahuza da mazaunan Urushalima su zama marasa aminci, yadda gidan Ahab ya yi, ka kuma karkashe 'yan'uwanka, waɗanda kuke uba ɗaya, waɗanda suka fi ka kirki,