2 Chronicles 21:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka a yanzu Ubangiji yana shirin ya bugi mutanenka, ’ya’yanka maza, matanka da kuma kome da yake naka, da bugu mai ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، نِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْعَيْكَ دَ مَسِيڢَ مَيْ ڟَنَنِ عَكَنْ مُتَنٜىٰنْكَ دَ یَیَنْكَ دَ مَاتَنْكَ دَ دُكْ أَبِنْدَ كَكٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ga shi, ni Ubangiji zan aukar da babbar abboba a kan jama'arka, da 'ya'yanka maza, da matanka, da a kan abin da ka mallaka duka.