2 Chronicles 21:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai kuma za ka kamu da ciwon hanji wanda zai yi ta cinka kowace rana sai har hanjinka sun fito.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ููู
ู ุฐูุงููููู
ู ุฏู ุซููููุงูู ููููุฌู ู
ููู ฺูููููุ ููููุฏู ุฐููู ููุชูุซููููู ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงููุ ุญูุฑู ุณููู ููููุฌููููู ุณููู ฺขูุชู ููุฌูููฐุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai da kanka kuma za ka kamu da ciwon hanji mai tsanani, saboda tsananin ciwo, hanjinka zai tsintsinke ya yi ta zuba kowace rana.โ โ