2 Chronicles 21:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin lokaci, a ฦarshen shekara ta biyu, sai hanjin cikinsa suka fito saboda cutar, ya kuma mutu cikin tsananin zafi. Mutanensa suka hura wuta don girmama shi, kamar yadda suka yi wa kakanninsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุจูุงูููู ุดูููฐููุฑูุง ุจูููุ ุณููู ููููุฌููู ููููฐูููุงูุฑูู
ู ฺููขูุชู ููุฌูููฐ ุณูุจููุงูุฏู ฺููููููู ุซููููุงููุ ูููููู ู
ูุชู ุซููููู ฺููููููู ุนูุฐูุงุจูุฑู ุซููููุงูุ ู
ูุชูููููฐููุณู ุจูุณู ููููู ููุชูุง ุฏููุงูู
ููู ุณูุบูุฑูู
ูู
ู ููููฐูููุงูุฑูู
ู ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููููู ููููุงูููููููุณู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nan a ฦarshen shekara biyu, sai cutar ta sa hanjinsa ya zubo, ya kuwa rasu saboda tsananin ciwo. Jama'arsa ba su hura masa wuta ta girmamawa kamar yadda aka yi wa kakanninsa ba.