2 Chronicles 21:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Yan’uwan Yehoram, ’ya’yan Yehoshafat maza su ne, Azariya, Yehiyel, Zakariya, Azariyahu, Mika’ilu da Shefatiya. Dukan waɗannan su ne ’ya’yan Yehoshafat sarkin Isra’ila maza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰهُواْرَمْ يَنَدَ یَنْعُوَ مَظَا شِدَ؞ سُونٜىٰ أَظَرِيَ دَ يٜىٰهِيٜىٰلْ دَ زَكَرِيَّا دَ أَظَرِيَهُ دَ مِيكَآءِيلُ دَ شٜىٰڢَتِيَ؞ دُكَنْسُ یَیَ مَظَا نَ سَرْكِے يٜىٰهُواْشَڢَتْ نَ يَهُودَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yoram yana da 'yan'uwa maza, su ne Azariya, da Yehiyel, da Zakariya, da Azariya, da Maikel da kuma Shefatiya. Waɗannan 'ya'ya maza ne na Yehoshafat, Sarkin Yahuza.