2 Chronicles 21:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yehoram yana da shekara talatin da biyu sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara takwas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے يٜىٰهُواْرَمْ يَنَدَ شٜىٰكَرَا تَلَاتِنْ دَ بِيُ سَعَدَّ يَڢَارَ مُلْكِ؞ يَيِ مُلْكِ شٜىٰكَرَا تَݣُوسْ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yoram yana da shekara talatin da biyu sa'ad da ya hau gadon sarauta, ya kuwa yi mulki a Urushalima shekara takwas.