2 Chronicles 21:7 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, domin alkawarin da Ubangiji ya yi wa Dawuda, Ubangiji bai so yฤƒ hallaka gidan Dawuda ba. Ubangiji ya riga ya yi alkawari zai ci gaba da riฦ™e fitila domin Dawuda da zuriyarsa har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽูŠู’ุณููˆุงู’ ูŠูŽู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุจูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽุง ุฑูุบูŽุง ูŠูŽุงูŠู ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุฏูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽุž ูŠูŽูŠู ู…ูŽุณูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽูŠู’ุจูŽุงุดู ฺขูุชูู„ูŽุฑู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุญูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุงุŒ ุดู ุฏูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka Ubangiji bai yarda ya hallaka gidan Dawuda ba, saboda alkawarin da ya riga ya yi da Dawuda, gama ya riga ya alkawarta zai ba shi haske, shi da 'ya'yansa maza har abada.