2 Chronicles 22:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Ataliya mahaifiyar Ahaziya ta ga cewa ɗanta ya mutu, sai ta tashi ta hallaka dukan ’yan gidan sarautar Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ أَتَلِيَ مَامَرْ سَرْكِے أَهَظِيَ تَغَ طَنْتَ يَمُتُ، سَيْ تَتَاشِ تَكَكَّشٜىٰ دُكَنْ یَیَنْ غِدَنْ مُلْكٍ يَهُودَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ataliya tsohuwar Ahaziya ta ga ɗanta ya mutu, sai ta tashi ta karkashe duk 'yan sarautar gidan Yahuza.