2 Chronicles 22:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kasance a ɓoye tare da su a haikalin Allah shekara shida, yayinda Ataliya take mulkin ƙasar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْوَشْ يَيِ شٜىٰكَرَا شِدَ يَنَ عَٻُواْيٜىٰ أَ غِدَنْ اللَّهْ ، يَايِنْ دَ أَتَلِيَ تَكٜىٰ مُلْكٍ ڧَسَرْ أَمَڟَيِنْ سَرَوْنِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowash yana ɓoye a Haikalin Allah har shekara shida, a lokacin da Ataliya take mulkin ƙasar.